Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 15:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tashi, ya taho wurin ubansa. Amma tun yana daga nesa, sai ubansa ya hango shi, tausayi ya kama shi, ya yiwo gudu, ya rungume shi, ya yi ta sumbatarsa.

Karanta cikakken babi Luk 15

gani Luk 15:20 a cikin mahallin