Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Farisiyawa da malaman Attaura suka riƙa gunaguni suna cewa, “Haba! Wannan mutum yana karɓar masu zunubi, har ma tare suke cin abinci!”

Karanta cikakken babi Luk 15

gani Luk 15:2 a cikin mahallin