Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 12:53 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka, za su rabu. Uba yana gāba da ɗansa, ɗan kuma yana gāba da ubansa, uwa tana gāba da 'ya tata, 'yar kuma tana gāba da uwa tata, suruka tana gāba da matar ɗanta, matar ɗan kuma tana gāba da suruka tata.”

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:53 a cikin mahallin