Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 12:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma zan gaya muku wanda za ku tsorata. Ku ji tsoron wannan da in ya kashe, yana da ikon jefawa a cikin Gidan Wuta. Hakika, ina gaya muku, shi za ku ji tsoro!

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:5 a cikin mahallin