Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 12:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku sayar da mallakarku, ku bayar taimako. Ku samar wa kanku jakar kuɗi da ba ta tsufa, wato, dukiya marar yankewa ke nan a Sama, inda ba ɓarawon da zai gabato, ba kuma asun da zai ɓāta,

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:33 a cikin mahallin