Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 12:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku dubi dai furanni yadda suke girma, ba sa aikin fari, ba sa na baƙi, duk da haka, ina gaya muku, ko Sulemanu ma, shi da adonsa duk, bai taɓa yin adon da ya fi na ɗayansu ba.

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:27 a cikin mahallin