Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 12:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku dubi dai hankaki! Ai, ba sa shuka, ba sa girbi, ba su da taska ko rumbu, amma kuwa Allah yana cishe su. Sau nawa martabarku ta ninka ta tsuntsaye!”

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:24 a cikin mahallin