Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 12:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan kuma ce wa raina, “Lalle ina da kaya masu yawa a jibge, tanadin shekara da shekaru. Bari in huta, in yi ta ci, in yi ta sha, ina shagali.” ’

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:19 a cikin mahallin