Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 12:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan kuwa da dubban mutane suka taru har suna tattaka juna, da farko ya yi magana da almajiransa. Ya fara cewa, “Ku yi hankali da yistin Farisiyawa, wato, makirci.

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:1 a cikin mahallin