Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 11:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa duk jikinka ya cika da haske, ba inda ke da duhu, ai, duk sai ya haskaka gaba ɗaya, kamar yadda hasken fitila take haskaka maka.”

Karanta cikakken babi Luk 11

gani Luk 11:36 a cikin mahallin