Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 11:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A Ranar Shari'a Sarauniyar Kudu za ta tashi tare da mutanen zamanin nan ta kā da su. Don ta zo ne daga bangon duniya tă ga hikimar Sulemanu. Ga kuma wanda ya fi Sulemanu a nan.

Karanta cikakken babi Luk 11

gani Luk 11:31 a cikin mahallin