Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 11:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Baƙin aljan, in ya rabu da mutum, sai ya bi ta wurare marasa ruwa, yana neman hutawa. In ya rasa, sai ya ce, ‘Zan koma gidana da na fito.’

Karanta cikakken babi Luk 11

gani Luk 11:24 a cikin mahallin