Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 10:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku zauna a gidan, kuna ci kuna shan duk irin abin da suka ba ku, domin ma'aikaci ya cancanci ladansa. Kada ku riƙa sāke masauki.

Karanta cikakken babi Luk 10

gani Luk 10:7 a cikin mahallin