Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 10:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya je wurinsa, ya ɗaɗɗaure masa raunukansa, yana zuba musu mai da ruwan inabi. Sa'an nan ya ɗora shi a kan dabbarsa, ya kai shi masauki, ya yi ta jiyyarsa.

Karanta cikakken babi Luk 10

gani Luk 10:34 a cikin mahallin