Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 10:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya amsa ya ce, “Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukkan zuciyarka, da dukkan ranka, da dukkan ƙarfinka, da dukkan hankalinka. Ka kuma ƙaunaci ɗan'uwanka kamar kanka.”

Karanta cikakken babi Luk 10

gani Luk 10:27 a cikin mahallin