Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 10:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane abu Ubana ne ya mallaka mini. Ba kuwa wanda ya san ko wane ne Ɗan sai dai Uban, ko kuma ya san ko wane ne Uban sai dai Ɗan, da kuma wanda Ɗan yake so ya bayyana wa.”

Karanta cikakken babi Luk 10

gani Luk 10:22 a cikin mahallin