Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 10:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “Girbin na da yawa, amma masu yinsa kaɗan ne. Saboda haka ku roƙi Ubangijin girbi ya turo masu girbi, su yi masa girbi.

Karanta cikakken babi Luk 10

gani Luk 10:2 a cikin mahallin