Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 10:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma saba'in ɗin nan suka komo da farin ciki, suka ce, “Ya Ubangiji, har aljannu ma suna mana biyayya albarkacin sunanka!”

Karanta cikakken babi Luk 10

gani Luk 10:17 a cikin mahallin