Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 1:65 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai tsoro ya kama dukan maƙwabtansu. Aka yi ta baza labarin duk waɗannan al'amura ko'ina a dukan ƙasa mai duwatsu ta Yahudiya.

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:65 a cikin mahallin