Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 1:52-54 Littafi Mai Tsarki (HAU)

52. Ya firfitar da sarakuna a sarauta,Ya ɗaukaka ƙasƙantattu.

53. Mayunwata ya ƙosar da abubuwan alheri,Mawadata kuwa ya sallame su hannu wofi.

54. Ya taimaka wa baransa Isra'ila,Domin yana tunawa da jinƙansa.

Karanta cikakken babi Luk 1