Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 1:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Maryamu ta ce, “To, ga shi, ni baiwar Ubangiji ce, yă zama mini yadda ka faɗa.” Sai mala'ikan ya tashi daga gare ta.

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:38 a cikin mahallin