Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ga shi, za ka bebance, ba za ka iya magana ba, sai a ran da al'amuran nan suka auku, don ba ka gaskata maganata ba, za a kuwa cika ta a lokacinta.”

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:20 a cikin mahallin