Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mala'ikan ya amsa ya ce, “Ni ne Jibra'ilu da yake tsaye a gaban Allah. An aiko ni ne in yi maka magana, in kuma yi maka wannan albishir.

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:19 a cikin mahallin