Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 1:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mala'ikan ya ce masa, “Kada ka ji tsoro Zakariya, an karɓi addu'arka, matarka Alisabatu za ta haifa maka ɗa, za ka kuma sa masa suna Yahaya.

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:13 a cikin mahallin