Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Kol 4:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yasuwa kuma da ake kira Yustus yana gaishe ku. Wato, cikin abokan aikina ga Mulkin Allah, waɗannan su kaɗai ne daga cikin Yahudawa masu bi, sun kuwa sanyaya mini zuciya.

Karanta cikakken babi Kol 4

gani Kol 4:11 a cikin mahallin