Kol 4:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ku iyayengiji kuma, ku riƙi bayinku da gaskiya da daidaita, da yake kun sani ku ma kuna da Ubangiji a Sama. Ku lazamci