Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Kol 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, sai ku kashe zukatanku ga sha'awace-sha'wacen duniya, wato fasikanci, da aikin lalata, da muguwar sha'awa, da mummunan buri, da kuma kwaɗayi, wanda shi ma bautar gumaka ne.

Karanta cikakken babi Kol 3

gani Kol 3:5 a cikin mahallin