Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Kol 3:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku bayi, ku yi biyayya ga waɗanda suke iyayengijinku na duniya ta kowace hanya, ba da aikin ganin ido ba, kamar masu son faranta wa mutane rai, sai dai da zuciya ɗaya, kuna tsoron Ubangiji.

Karanta cikakken babi Kol 3

gani Kol 3:22 a cikin mahallin