Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Kol 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maganar Almasihu tă kahu a cikin zuciyarku a yalwace, kuna koya wa juna, kuna yi wa juna gargaɗi da matuƙar hikima ta wurin rairar waƙoƙin Zabura da na yabon Allah, kuna kuma raira waƙa ga Allah, kuna gode masa tun daga zuci.

Karanta cikakken babi Kol 3

gani Kol 3:16 a cikin mahallin