Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Kol 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kuna jure wa juna, in kuma wani yana da ƙara game da wani, sai su yafe wa juna. Kamar yadda Ubangiji ya yafe muku, ku kuma sai ku yafe.

Karanta cikakken babi Kol 3

gani Kol 3:13 a cikin mahallin