Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Kol 1:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ne kai ga jikin nan, wato Ikilisiya. Shi ne tushe, na farko a cikin masu tashi daga matattu, domin ta wurin kowane abu ya zama shi ne mafifici.

Karanta cikakken babi Kol 1

gani Kol 1:18 a cikin mahallin