Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 6:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku 'yan'uwa, in an kama mutum yana a cikin yin laifi, ku da kuke na ruhu, sai ku komo da shi a kan hanya da tawali'u, kowa yana kula da kansa kada shi ma ya burmu.

Karanta cikakken babi Gal 6

gani Gal 6:1 a cikin mahallin