Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 5:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da hassada, da buguwa, da shashanci, da kuma sauran irinsu. Ina faɗakar da ku kamar yadda na faɗakar da ku a dā, cewa masu yin irin waɗannan abubuwa, ba za su sami gādo a Mulkin Allah ba.

Karanta cikakken babi Gal 5

gani Gal 5:21 a cikin mahallin