Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 5:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don halin mutuntaka gāba yake yi da Ruhu, Ruhu kuma yana gāba da halin mutuntaka. Waɗannan biyu gāba suke yi da juna, har ba kwa iya yin abin da kuke so.

Karanta cikakken babi Gal 5

gani Gal 5:17 a cikin mahallin