Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 4:30-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

30. Amma me Nassin ya ce? “Ka kori kuyangar da ɗanta, don ko kaɗan ɗan kuyangar ba zai ci gādo tare da ɗan 'ya ba.”

31. Saboda haka 'yan'uwa, mu ba 'ya'yan kuyanga ba ne, na 'ya ne.

Karanta cikakken babi Gal 4