Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin Nassi kuwa an hango, cewa Allah zai kuɓutar da al'ummai ta wurin bangaskiya, wato, dā ma can an yi wa Ibrahim bishara cewa, “Ta wurinka za a yi wa dukkan al'ummai albarka.”

Karanta cikakken babi Gal 3

gani Gal 3:8 a cikin mahallin