Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 3:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wato, Shari'a ta zama saɓanin alkawaran Allah ke nan? A'a, ko kusa! Domin da an ba da wata shari'a mai iya ba da rai, da sai a sami adalcin Allah ta hanyar bin Shari'ar nan.

Karanta cikakken babi Gal 3

gani Gal 3:21 a cikin mahallin