Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai Yakubu da Kefas da Yahaya, su da suke shahararrun ginshiƙan ikkilisiya, da suka ga alherin da Allah ya yi mini, sai suka karɓe mu, ni da Barnaba, hannu biyu biyu, domin mu mu je wurin al'ummai, su kuwa gun masu kaciya.

Karanta cikakken babi Gal 2

gani Gal 2:9 a cikin mahallin