Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 2:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An gicciye ni tare da Almasihu. Yanzu ba ni ne kuma nake a raye ba, Almasihu ne yake a raye a cikina. Rayuwar nan kuma da nake yi ta jiki, rayuwa ce ta wurin bangaskiya ga Ɗan Allah, wanda ya ƙaunace ni, har ya ba da kansa domina.

Karanta cikakken babi Gal 2

gani Gal 2:20 a cikin mahallin