Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 2:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da umarnin wahayi ne na tafi, har na rattaba musu bisharar da nake yi a cikin al'ummai, amma a keɓance a gaban waɗansu shugabannin ikkilisiya, kada himmar da nake yi, ko wadda na riga na yi, ta zamana ta banza ce.

Karanta cikakken babi Gal 2

gani Gal 2:2 a cikin mahallin