Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don kafin waɗansu su zo daga wurin Yakubu, yakan ci abinci da al'ummai. Amma da suka zo, ya janye jiki ya ware kansa, yana tsoron ɗariƙar masu kaciyar nan.

Karanta cikakken babi Gal 2

gani Gal 2:12 a cikin mahallin