Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 1:4-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. wanda ya ba da kansa saboda zunubanmu, domin yă cece mu daga mugun zamanin nan, bisa ga nufin Allahnmu, wato Ubanmu.

5. Ɗaukaka tā tabbata a gare shi har abada abadin. Amin.

6. Na yi mamaki yadda nan da nan kuke ƙaurace wa wanda ya kira ku, bisa ga alherin Almasihu, har kuna koma wa wata baƙuwar bishara,

Karanta cikakken babi Gal 1