Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin nan da nake rubuto muku fa, ba ƙarya nake yi ba, a gaban Allah nake faɗa.

Karanta cikakken babi Gal 1

gani Gal 1:20 a cikin mahallin