Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Filib 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kai abokin bautata na hakika, ina roƙonka, ka taimaki matan nan, don sun yi fama tare da ni a al'amarin bishara, haka ma Kilemas da sauran abokan aikina, waɗanda sunayensu suke a rubuce a cikin Littafin Rai.

Karanta cikakken babi Filib 4

gani Filib 4:3 a cikin mahallin