Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Filib 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dahir na ɗauki dukkan abubuwa hasara ne, a kan mafificiyar darajar sanin da nake yi na Almasihu Yesu Ubangijina. Saboda shi ne na zaɓi yin hasarar dukkan abubuwa, har ma na mai da su tozari domin Almasihu yă zama nawa,

Karanta cikakken babi Filib 3

gani Filib 3:8 a cikin mahallin