Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Filib 3:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wanda zai sāke jikin nan namu na ƙasƙanci, ya mai da shi kamar jikin nan nasa na ɗaukaka, da ikon nan nasa na sarayar da dukkan abubuwa a gare shi.

Karanta cikakken babi Filib 3

gani Filib 3:21 a cikin mahallin