Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Filib 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba cewa, na riga na kai ga waɗannan ba ne, ko kuwa na zama kammalalle, a'a. sai dai ina nacewa ne, in riƙi abin nan da Almasihu Yesu ma ya riƙe ni saboda shi.

Karanta cikakken babi Filib 3

gani Filib 3:12 a cikin mahallin