Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Filib 2:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma na ga lalle ne in aiko muku da Abafaroditas ɗan'uwana, abokin aikina, abokin famana kuma, wanda kuka aiko ya yi mini ɗawainiya.

Karanta cikakken babi Filib 2

gani Filib 2:25 a cikin mahallin