Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Filib 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, ya ƙaunatattuna, kamar yadda a kullum kuke biyayya, haka kuma yanzu, ku yi ta yin aikin ceton nan naku da halin bangirma tare da matsananciyar kula, ba ma sai ina nan kawai ba, har ma fiye da haka in ba na nan.

Karanta cikakken babi Filib 2

gani Filib 2:12 a cikin mahallin