Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Filib 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don kuwa ina ɗoki, ina kuma sa zuciya, ko kaɗan ba zan kunyata ba, sai dai zan yi ƙarfin hali matuƙa a yanzu kamar koyaushe, a girmama Almasihu a jikina, ko ta wurin rayuwata, ko ta wurin mutuwata.

Karanta cikakken babi Filib 1

gani Filib 1:20 a cikin mahallin